UMAR SALISU
@itz_campus
@Computer_Scientist @GombeUnitedFans @HalaMadrid @Toro @Bolari @GombeNigeria https://www.snapchat.com/add/itz_campus?share_id=CgL6jVy523c&locale=e
You might like
This image says it all 🌿 It starts with you. Make a difference. View the post 👉 app.ecox.network/community/post… Earn GREEN on @ECOX_ECOToEarn while you act: app.ecox.network/register?refCo… #ECOX #GREEN #ECO_TO_EARN
Salloli 5 na Farilla a kowani yini, Juma'a zuwa wata Juma'a da Ramadana zuwa wata Ramadana kaffarace da ake kankarewa Bawa Zunubansa matukar ya guji Manyan Laifuka.. #Jumaa..
Dan uwa.. Karka sakankance ka shantake a duniya ka manta asalin abunda ya zaunar dakai cikinta.. Duniya mai karewa ce, lahira kuma zama ne na har abada. Allah kasa kada rayuwar duniya ta rudemu mu manta lahirarmu...🤲
Sunnonin Alwala Sunnonin Alwala guda 8 ne: 1.Wanke hannu zuwa ku'u(Wajen saka agogo) 2.Kurkure baki 3.Shaƙa ruwa a hanci 4.Face hancin 5.Dawo da shafan kai (Shafawan zuwa keya farilla ne) 6.Shafan fatun kunne ciki da waje 7.Sabunta ruwa a gabobi 8.Jera farillai #Ishmawiy
Babin farillan Alwala Darasi na 2.. Malam yace wajen wanke fika masu gemu su tsefe gemunsu in baida cikowa, Amma in gemun a cike yake ba sai an tsefe, haka kuma yatsun hannu suma a tsefesu yayin wankewa. Kuma a kula wajen wanke fiska a wanke daga mafitar gashin kai zuwa haɓa.
Dan uwa.. Idan kana cikin ƙunci, damuwa da bacin rai ka dau littafin Allah Alqur'ani ka karanta zuciyarka zata samu waraka daga dukkan damuwoyi. Alqur'ani magani ne na cutar damuwa, Munafurci, hassada da mugunta.. Mu rike Alqur'ani don zuciyoyinmu su tsarkaka...✍️
Babin farillan Alwala. Darasi na 1 Farillan Alwala guda 7 ne: 1.Niyya 2.Wanke fiska 3.Wanke hannaye zuwa guiwan Hannu 4.Shafan kai 5.Wanke kafafu zuwa idon sawu 6.Gaggautawa (Banda saibi har wani gaba ya bushe) 7.Cuccudawa yayin wanke gabobi #Ishmawiy
InshaAllah zan rinka kawo mana guzuri wanda zai mana amfani wajen ibadunmu tun daga tsarki, alwala, sallah daga littafin Ashmawiy...✍️
Mafificiyar Yini Wacce Rana take fitowa cikinta itace Ranar Juma'a 1⃣A Ranar Aka halicci Annabi Adam 2⃣A Ranar aka shigar dashi Aljannah 3⃣A Ranar aka fitar dashi daga ciki Kuma #Alkiyama bazata tsaya ba Sai a wannan Ranar. #Juma'ah
Salloli 5 na Farilla a kowani yini, Juma'a zuwa wata Juma'a da Ramadana zuwa wata Ramadana kaffarace da ake kankarewa Bawa Zunubansa matukar ya guji Manyan Laifuka.. #Jumaa...
Bature yace a Rana saikayi baccin awa 8 sannan zakasamu lafiya. Wannan ba Gaskiya bane ! - Sheikh Prof Muhd Sani Umar Rijiyar Lemo OON.
Duk Wanda Ya Rike Sallar Dare Zai Sami Karin Daraja A Rayuwa Duniya Da Lahira - Dr. Bashir Aliyu Umar
Illar sauraren Waƙe Waƙe (Kiɗa da Waƙa) • Sheikh Abdulrazak Yahya Haifan.
Sakonmu na Yau...✍️
Kada ka Kuskura bakayin Shaf'i da Wutri ! - Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa.
Ina kuke Mata Abokiyar zama kike dashi ba abokiyar fada ba. Yana daga cikin abunda zai sabbabawa mata da yawa shiga wuta ƙuntatawa da cutar da abokan zamansu... Komai Sallarki, azuminki in dai kina cutar da abokiyar zamanki Wuta zaki je inji Fiyayyen Halitta. In kunne yaji..👂
Falalar Sallar Isha'i da Asuba a cikin Jam'i. - Sheikh Abubakar Mukhtar Yola.
United States Trends
- 1. Epstein 1.02M posts
- 2. Steam Machine 55K posts
- 3. Virginia Giuffre 58.5K posts
- 4. Bradley Beal 5,047 posts
- 5. Xbox 65.1K posts
- 6. Valve 37.4K posts
- 7. Jake Paul 4,126 posts
- 8. Boebert 47.1K posts
- 9. Rep. Adelita Grijalva 22.4K posts
- 10. Clinton 109K posts
- 11. #dispatch 58K posts
- 12. GabeCube 3,834 posts
- 13. Godzilla 14K posts
- 14. Dana Williamson 9,241 posts
- 15. Maxwell 136K posts
- 16. Anthony Joshua 3,049 posts
- 17. Michigan State 10K posts
- 18. Dirty Donald 20.9K posts
- 19. Boras 1,875 posts
- 20. Starship 12.1K posts
You might like
Something went wrong.
Something went wrong.