Ibrahim Abdu Hamza
@AspFalgore
A.S INVESTMENT
Ya Ubangiji Allah ka shiryar da mu zuwa hanya madaidaiciya, ka kare mu daga sharrin masu sharri, da cutar masu cuta, da zaluncin masu zalunci. Ka ƙara mana lafiya, imani, da albarkar rayuwa, ka karɓi rayuwakanmu muna Musulmi, masu imani.
Allah Ta'ala ya ƙara mana lafiya, imani da albarkar rayuwa 🤲
GADA BIYU DA KE GARIN GADA BIYUN FALGORE ZA TA RUFTA. We are once again calling our political leaders, traditional rulers, all stakeholders, and every concerned citizen who can contribute, even if only by sharing this message.
The life of the Prophet Muhammad SAW is full of good manners and noble character that are enough for everyone to follow. Ya Allah help us to understand his way, to imitate him and obey all that he brought to us of commands and prohibitions.
Allah Ta'ala ka azurta mu da tsaftatacciyar rayuwa mai albarka a duniya, ka karɓi rayukanmu muna Musulmi masu imani.
Ya Ubangiji Allah Ta'ala, dukkan godiya ta tabbata gare ka. Kai ne ka tufatar da ni da wannan kaya, ina roƙon ka alherinsa da alherin abin da aka yi shi saboda shi, kuma ina neman tsari da kariya a wajen ka daga sharrinsa da sharrin abin da aka yi shi saboda shi.
Rayuwa kenan, bayan rasuwar ƴan uwa da dama, akwai waɗanda suma Allah ya yi wa matayensu, abokansu, iyayensu, ƙannai da yayyi na kusa rasuwa. Allah Ta'ala ya jiƙan Musulmi, ya yi musu Rahama, ya kuma basu haƙurin jure rashinsu, ya kyautata namu ƙarshen gaba ɗaya.
Congratulations on your new title as District head of Burji Dr. Musa Garba Usman This is a big honor and shows your good work. I pray that Allah Almighty gives you wisdom and good health to lead well. May your time as district head bring peace and progress to the people.
Ina so in yi amfani da wannan dama domin nuna godiyata ta musamman ga dukkan waɗanda suka taya ni murna da addu'a akan samun ci gaba a karatuna.
Allah Ya ƙara mana lafiya, imani da albarkar rayuwa.
Godiya ta tabbata ga Allah Ta'ala, wanda Ya ke raba arziki tsakanin bayinSa da hikima da adalci, Ya ɗaukaka wasu a kan wasu domin gwaji da jarrabawa. Tsira da amincinSa su ƙara tabbata ga fiyayyen halittarSa Annabi Muhammad SAW, wanda ya gargaɗi al'ummarsa daga cututtukan zuƙata.
For true change in our nation, we must abandon selfish politics and support leaders with vision, not personal gain. Let is focus on integrity, not temporary benefits.
Ina yi muku Barka da juma'a, kowa da bukatunsa na alkhairi Ubangiji Allah Ta'ala Ya biya mana.
Engr. Adam Muhammad, your willingness to help and support me has not only earned me financial gains but also given me the confidence to continue learning and growing in this space. Your kindness and generosity have inspired me to pay it forward and help others in need.
Godiya ta tabbata ga Allah subhanahu wata'alah, Maɗaukakin sarkin da ya halicci Mutum da ni'imarsa, kuma ya suranta shi a mahaifa da hikimarsa, ya kuma sanar da shi abinda bai sani ba. Tsira da Aminci su ƙara tabbata ga shugabanmu mai kaunarmu mai cetonmu, Annabi Muhammad SAW.
ka lura da yadda kullum rayuwarka ke tafiya? Ko ka san cewa kowanne lokaci a rayuwarka wata dama ce wacce Allah SWT ya baka domin neman rahamarsa dakuma guje ma azabarsa?.
Yi ƙoƙarin lura tare da tsaftace abin da ya gabata da kai da kuma abin da za ka yi yanzu da anjima na ayyukan zuci da gaɓɓai. Yi nazarin gaba da waiwayen baya na ayyukanka, domin waiwayen kan iya sanya ka ka ƙara ninka addu'a da godiyarka bisa wasu ni'imomin da Allah (SWT) yai mk
Allah ya kara lafiya da imani Mai Martaba Sarki Mal. Hamza Ahmad Hamza.
Tare da dan uwa Abu Amatullah, kuyi mana Addu'a
United States Trends
- 1. #UFC322 44.5K posts
- 2. Ewing 6,565 posts
- 3. Bama 20.1K posts
- 4. #AEWCollision 7,538 posts
- 5. Arch Manning 1,987 posts
- 6. Georgia 77.8K posts
- 7. Oklahoma 31.1K posts
- 8. Wellmaker 4,589 posts
- 9. Bronny 6,523 posts
- 10. Ole Miss 7,742 posts
- 11. James Peoples 1,081 posts
- 12. Noah Thomas N/A
- 13. Tracy Cortez 2,164 posts
- 14. UConn 5,340 posts
- 15. Jeremiah Smith 2,523 posts
- 16. Wingo 1,538 posts
- 17. Lebby N/A
- 18. Bucks 28.1K posts
- 19. #Svengoolie 1,658 posts
- 20. Shapen N/A
Something went wrong.
Something went wrong.