Fuchaweb3_Blog's profile picture. Shafi na farko A yanar gizo-gizo dake kawo labaran #Bitcoin, Crypto, Web3 da Blockchain, gida da waje a harshen Hausa.

Fuchaweb3 Blog

@Fuchaweb3_Blog

Shafi na farko A yanar gizo-gizo dake kawo labaran #Bitcoin, Crypto, Web3 da Blockchain, gida da waje a harshen Hausa.

Pinned

Alhamdulillah mun samu nasarar Chanda domain na blog namu zuwa standard Tsoho: web3.fucha.ng Sabo: fuchaweb3.com Insha Allah daka yau mundaina amfani da tsohon zamu koma kan sabon, duk wani abu da mutum yake bukata zai sameshi akan sabon shafin nam.

Fuchaweb3_Blog's tweet image. Alhamdulillah mun samu nasarar Chanda domain na blog namu zuwa standard

Tsoho: web3.fucha.ng
Sabo: fuchaweb3.com 

Insha Allah daka yau mundaina amfani da tsohon zamu koma kan sabon, duk wani abu da mutum yake bukata zai sameshi akan sabon shafin nam.

Mun canza lakabi(username) zuwa @Fuchaweb3_Blog


Fuchaweb3 Blog reposted

During last government shutdown in US 2018 #Bitcoin price drop with 6% Use this as fundamental you can check the post I published on @Fuchaweb3_Com blog in Hausa about this government shutdown Check it: fuchaweb3.com

fuchaweb3.com

Fuchaweb3 Africa - Bitcoin, Ethereum Solana, Labaran Crypto, Blockchain da Web3 a Harshen Hausa

Sababbin Labarai News Labarin Gaskiya: Yadda Sunusi Danjuma Ali Ya Mayar da $135,000 Bayan Ya Gano Glitch Byadmin 21 minutes Ago News News 💥Dala Biliyan $10 Najiran Fita Daga Tsarin Staking Na...

🇺🇸 TRUMP: U.S. will "probably" have a government shutdown



Eric Trump dangidan shugaba trump yace farashin #Bitcoin zai haura dala Milyan daya($1M), ya kara dacewa wata ukun karshen shekarar 2025 Bitcoin zai bada mamaki kwarai dagaske.

From Max Crypto

Jerin Coins da suka fi shahara a yau 3-9-2025 1. WLFI 2. CARDS 3. PENGU 4. ONDO 5. PUMP 6. PTB 7. SOL 8. ETH 9. SOMI 10. LINK 11. SEI 12. TROLL 13. AERO 14. SUI 15. SPX Wanne kake holding ko trading?


BITCOIN INVESTORS SUN FARA MAIDA DUKIYARSU ZUWA ETHEREUM, KARANTA TASIRIN HAKA GA ALTSEASON ANAM. Shekaru da yawa, Bitcoin ana ɗaukar shi a matsayin zinari na crypto wuri mafi tsaro ga masu saka jari na dogon lokaci. fuchaweb3.com/bitcoin-invest…


WLFI Token 🚀 Zai Fara shiga Manyan Exchanges – Binance, KuCoin da Bitget Sun Shirya! 📢 Duniyar crypto ta kara ɗaukar hankali yayin da World Liberty Financial (WLFI) token zai fara shiga (listing) a manyan exchanges. fuchaweb3.com/wlfi-token-%f0…


Bitcoin Ya Fadi Da Kaso 6.4% a Watan Agusta – Shin Tarihi Zai Maimaita a Satumba? fuchaweb3.com/%f0%9f%93%89-b… A mafi yawan lokuta, Agusta na zuwa da saukar farashi maimakon hauhawa. Wannan shekarar (2025) ya sake tabbatar da wannan dabi’a inda kasuwa ta tsaya cak, ta jawo damuwa


MEXC tana neman matasa masu himma da ƙwarewa domin cike guraben aiki kamar haka: KOL / BD Intern BD Specialist Event Operations Lead SEO Specialist PR & Marketing Specialist Karanta cikkaen bayani akan yadda zakayi applying. fuchaweb3.com/mexc-na-neman-…


Barkan mu da shigowa sabon watan satumba.


GM Barkan mu da safiya.


🪙 Gwamnan California Zai Kirkiri Memecoin Gwamnan jihar California, Gavin Newsom, ya bayyana shirin ƙaddamar da wani sabon memecoin mai suna “Trump Corruption Coin” Karanta cikakken bayani 👇 fuchaweb3.com/%f0%9f%aa%99-g…


🌐Yadda Alakar China da Iyalan Trump zai Zama Barazana ga kowane dan Crypto Bisa ga ra’ayin Joshua Chu (co-chair na Hong Kong Web3 Association), China na da babban iko wajen sarrafa liquidity na crypto a Hong Kong. Karanta cikakken labari 👇 fuchaweb3.com/%f0%9f%8c%90-c…


WEB3 JOB: LIQUIDOPS NA NEMAN AMBASSADORS LiquidOps project ne mai burin kawo sauyi a fannin crypto ta hanyar samar da tsari mai inganci da zai ba masu amfani dashi damar jin daɗin ayyukan DeFi cikin sauƙi da cikakken tsaro. fuchaweb3.com/ko-kunsan-cewa…


⚠️ Hacker Ya Tura Ethereum Ta Hanyar Tornado Cash Bisa rahoton Foresight News, wani hacker da ya saci kuɗin crypto daga Orbit Chain a farkon shekarar 2024 (kimanin $81.5M) ya sake motsa kuɗin zuwa wasu guraren daban. fuchaweb3.com/%e2%9a%a0%ef%b…


💰 Robert Kiyosaki Yana Ci Gaba da Nuna Sha’awa ga Bitcoin da Zinariya Bisa ga rahoton PANews, Robert Kiyosaki (marubucin littafin daya shahara “Rich Dad, Poor Dad”) ya sake bayyana dabarar zuba jari tasa a shafukan sada zumunta. fuchaweb3.com/%f0%9f%92%b0-r…


Loading...

Something went wrong.


Something went wrong.