itz_bmaz's profile picture. Mum nd Dad ❤️  labbaika yaa rasulullahi SAW😭❤️🙏

Barhama Aliyu Zali

@itz_bmaz

Mum nd Dad ❤️ labbaika yaa rasulullahi SAW😭❤️🙏

Pinned

Shehu yace NA MALLAKAWA ANNABI KAINA, DA RUHINA, DA ZUCIYANA, DA IYALAINA, DA YAYANA, KAI DA DUK WANDA YACE NI (Barhama) YAKESO. TO NABAIWA ANNABI ALHAMDULILLAH MUNA GUN ANNABI SAW ❤️🥰❤️ Dan shehu rta yabada mu 😭🙏


Barhama Aliyu Zali reposted

Dole Kano tayi albarka. Saukar littafin Ash-Shifa na Qadi Iyad jiya. Allah karawa Kano albarka.


Barhama Aliyu Zali reposted

Malamin malamai kenan, sheikh abudullahi uwaisu Rta


Barhama Aliyu Zali reposted

Alaihis-Salatu Wassalam ❤️🥺


Barhama Aliyu Zali reposted

Nana Amina and Sayyadi Abdullahi. ❤️❤️


Barhama Aliyu Zali reposted

I don’t care how bad you treat me. My focus is on my heart and I won’t let anything or anyone corrupt it with hatred or bitterness. Our desire is for it to remain calm and serene for Allah. May Allah give us Allah.


Barhama Aliyu Zali reposted

IN KABI SHUGABA SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM TOH KABI ALLAH


Barhama Aliyu Zali reposted

Bawan Allah ne kuma Mutum ne amma ba kamar sauran bayi ba kuma ba kamar sauran mutane ba.😀


A taimaka a yaye mun damuwa Shugaba😭🤲ﷺ


Barhama Aliyu Zali reposted

Barhama Aliyu Zali reposted

Life will test you before it blesses you.


Barhama Aliyu Zali reposted

Barhama Aliyu Zali reposted

رضى الله عنه

AnatomyOfSufism's tweet image. رضى الله عنه

Barhama Aliyu Zali reposted

Two things we should never forget in life….


Barhama Aliyu Zali reposted

Shehun mu Ibrahim Inyass yace: Indai kasan Annabi ﷺ zaka rayu cikin farin ciki, indai kasan Annabi ﷺ ka samu cikar burin ka.

RakaFatima's tweet image. Shehun mu Ibrahim Inyass yace: Indai kasan Annabi ﷺ zaka rayu cikin farin ciki, indai kasan Annabi ﷺ ka samu cikar burin ka.

Barhama Aliyu Zali reposted

Allah saboda tsarkin abincin da aka dafa a gidan Shugaba ﷺ kada ka bari abinda zamu ci ko mu sha yafi karfinmu a gidajen mu.

RakaFatima's tweet image. Allah saboda tsarkin abincin da aka dafa a gidan Shugaba ﷺ kada ka bari abinda zamu ci ko mu sha yafi karfinmu a gidajen mu.

Barhama Aliyu Zali reposted

Sheikh Ibrahim Mai Ashafa (RA) ❤️🥺

From Fatima🌼

Barhama Aliyu Zali reposted

Shiekh yace “Mai Ahalari ya bata mana sallah”😂 Allah shi saka, yasa mu dace.


Barhama Aliyu Zali reposted

Shehun mu Barhama yace: Indai kasan Annabi ﷺ zaka rayu cikin farin ciki, indai kasan Annabi ﷺ ka samu cikar burin ka, ba shakka Malam Ibrahim ya samu wannan a cikin shugaba ﷺ.

RakaFatima's tweet image. Shehun mu Barhama yace: Indai kasan Annabi ﷺ zaka rayu cikin farin ciki, indai kasan Annabi ﷺ ka samu cikar burin ka, ba shakka Malam Ibrahim ya samu wannan a cikin shugaba ﷺ.

Barhama Aliyu Zali reposted

Karatun Sheikh Ibrahim Mai Ashafa magani ne ga ciwon da maƙiya shugaba ﷺ suke saka wa a zuƙatan masoyan sa. Indai ka nada ruhin son shugaba ﷺ in kazo kan bidiyon sa se kaji ya faɗi maganar da se ta saka farin ciki duk ƙuncin da kake ciki. Allah ya mai baiwar iya faɗar shugaba.

RakaFatima's tweet image. Karatun Sheikh Ibrahim Mai Ashafa magani ne ga ciwon da maƙiya shugaba ﷺ suke saka wa a zuƙatan masoyan sa.

Indai ka nada ruhin son shugaba ﷺ in kazo kan bidiyon sa se kaji ya faɗi maganar da se ta saka farin ciki duk ƙuncin da kake ciki. Allah ya mai baiwar iya faɗar shugaba.

Loading...

Something went wrong.


Something went wrong.