Mansur Ahmad Yusuf
@yusuf1_a
Northern Nigerian🇳🇬 Muslim. from Dutse, Jigaw state. INNAMA'ALYUSURIN YUSRAH
Bunları beğenebilirsin
Alhamdulillah 'Yan Uwa Muhammadawa daga Garin Gombe. Suna nuna tsantsar Soyayya SU ga Ma'aikin Allah wa'imamurmursalinah Alehissalam. 'yan bidi'a How Market?
Ance jagaba babu lafiya muna rokon Allah yasa muji Alkhair.
Dasunan Allah Mai rahamah maijinkai. In Sha Allahu da mu za'ai komai wajen korar azzaluman kasar nan.
Da ikon Allah da yardar Allah da mu za'ai komai wajen korar azzaluman kasar nan, daga kan kucerunsu.
Na rantse da ubangijin Annabi Muhammad manyan nan basa son taron addu ar nan da za ai , tafi hatsari kuma tafi Basu tsoro fiye da zanga zangar lumana , A fito ai addu ‘a maza da mata yara da manya ‘ a fadawa Allah s w t.
Dangote ma da kudinsa sun hanashi zaman lapia balle Kai malam talaka da baka da ko sisi. Allah kawai kafito wannan zangazangar.
4500 nake Saida wannan peak din ashago na 2012. Amma yanzu 61,750 tayi kusan +14. Ai dole mufito #ZANGAZANGARNAN.
Arewa is on fire. 🔥🔥🔥 Manoma 50 bandits suka kashe jiya a Katsina. Amma munyi shiru kamar ba ya'n uwan mu aka kashe ba. 😭😭😭
Allah saka da alkairi Sheikh. Dawayar da kan Wanda Allah yasa Zaifahimta.
$OEX Mainnet #TGE is cooking🔥 Follow: 👉@openex_network @agiex_org Join: 👉 t.me/oex_en Try: 👉 openex.network/testnet 📱: 👉 openex.network/download #OpenEX 688ec7a1
Ni bana daya daga cikin masu binta ma'ana Following akowanne irin handle dinta, sabo da duk wani abu datake baya birgeni, abubuwanta yasaba da Tarbiyar mu Ta Hausa_Fulani dakuma Addinin Allah.
Allah ka Kara rufa mana asiri day and Night Allah ka Kara mana Soyayyar Manzon ka sallahu alaihi wasallam.
National Nigerian Team. All the best super Eagles
Wannan Yanayi na Sanyi Allah bamu wucewa lafiya. Ya Allah ka saukakawa Talakan Nigeria Allahumma Amin
#MEXC x #DEFI collab giveaway - join to win a 1,833 $DEFI lucky draw! To enter: 🔹Follow @MEXC_Official & @DeFi 🔹Complete the tasks: gleam.io/FZFGu/mexc-x-d…
United States Trendler
- 1. Daboll 36K posts
- 2. Pond 233K posts
- 3. Bowen 11.1K posts
- 4. Kim Davis 9,810 posts
- 5. Schoen 16.4K posts
- 6. Go Birds 9,556 posts
- 7. #MYNZ 1,375 posts
- 8. Giants 85K posts
- 9. Marines 51.1K posts
- 10. Dart 36.8K posts
- 11. #IDontWantToOverreactBUT 1,359 posts
- 12. Semper Fi 10.2K posts
- 13. Veterans Day 21.7K posts
- 14. Kafka 8,943 posts
- 15. Obergefell 6,223 posts
- 16. Edmund Fitzgerald 8,644 posts
- 17. #MondayMotivation 44.7K posts
- 18. Joe Dirt N/A
- 19. #ROBOGIVE N/A
- 20. Correísmo Nunca Más N/A
Something went wrong.
Something went wrong.