Tech Hausa
@TechHausa
Kafar watsa labarai kimiya da fasaha cikin harshen Hausa. || Tech media platform that shares technology news and stories in Hausa Language.
Was dir gefallen könnte
Google Ta Saki Gemini 3, Sabon Model na AI Mai Karfin Gaske. techhausa.com/google-ta-saki…
MTN Nigeria Ta Kaddamar da Sabbin Tsare-tsaren Unlimited Broadband da Fasahar 5G techhausa.com/mtn-nigeria-ta…
Asalin Dalilin Da Ya Haddasa Cikas a Manyan Shafukan Yanar Gizo A Yau techhausa.com/asalin-dalilin…
Jihohin Nasarawa da Niger Sun Kaddamar da Shirin NINA TECH Don Horas da Matasa Kan Fasahar Sadarwa techhausa.com/jihohin-nasara…
Abin da Ya Kamata Ku Sani Game da Kano Startup Weekend 2025. #KSW25 babban taron fasaha ne da @kasitda ta shirya gudanarwa a ranar 13 zuwa 14 ga watan Disamba. #kanostartupweekend #DigitalKano #InnovationEcosystem #KASTIDA techhausa.com/abin-da-ya-kam…
A kokarin karfafawa da ƙara kwadaitar da Hausawa su shiga cikin harkokin fasahar zamani, Blue Sapphire Hub tare da tallafin UK in Nigeria sun shirya wani shirin fim na musamman mai suna Fasahar Zamani. techhausa.com/an-%c6%99addam…
Gwamnatin Najeriya Ta Kaddamar da Sabon Tsarin Dijital na 1Gov ECM techhausa.com/gwamnatin-naje…
Kasuwar Crypto Ta Rikice Yayin Da Bitcoin Ya Sake Faduwa Kasa da Dala 96,000 techhausa.com/kasuwar-crypto…
An Kammala Babban Taron Baje Kolin Fasaha na #DigitalNigeria2025 wanda @NITDANigeria ta shirya a Abuja techhausa.com/an-kammala-bab…
Paystack Ta Dakatar da Ezra Olubi Saboda Zargin Cin Zarafi techhausa.com/paystack-ta-da…
Karramawar Kamfanin TikTok ta 2025: @diaryofanortherncook Ce Kaɗai Daga Arewa Da Ta Samu Shiga. techhausa.com/karramawar-kam…
Yanke Layin Fibre Ya Janyo Matsalar Sadarwa Ga Masu Amfani da Layin Glo techhausa.com/yanke-layin-fi…
Abubakar Nur Khalil @ihate1999 Ya Zama Sabon CEO na Btrust @btrustteam, wata ƙungiya da ke da manufar gina ingantaccen tsarin bincike da ƙirƙira akan fasahar Bitcoin, musamman a nahiyar Afirka da ƙasashen da ke tasowa. techhausa.com/abubakar-nur-k…
Shugaban Hukumar @NITDANigeria @KashifuInuwa Ya Koka Da Yanda TikTok Ke Bata Lokacin Matasa techhausa.com/shugaban-hukum…
Elon Musk Ya Kaddamar da Grokipedia – Sabon Shafin da ke Kalubalantar Wikipedia techhausa.com/elon-musk-ya-k…
Jihar Zamfara Ta Fara Horar da Manyan Jami'an Gwamnati Kan Ilimin Na'ura Mai Ƙwaƙwalwa techhausa.com/jihar-zamfara-…
United States Trends
- 1. Good Thursday 21.6K posts
- 2. #ProofOfFortification N/A
- 3. Nnamdi Kanu 48.6K posts
- 4. Knicks 13.8K posts
- 5. But Jesus 21.6K posts
- 6. #GirlPower N/A
- 7. Shamet 3,053 posts
- 8. FEMA 73.3K posts
- 9. Sam Harris 3,565 posts
- 10. NO CAP 15K posts
- 11. FREE HAT 1,739 posts
- 12. #Survivor49 4,010 posts
- 13. Lute 87.7K posts
- 14. LANDRY 2,936 posts
- 15. Fulani 77.4K posts
- 16. Pink Floyd 2,790 posts
- 17. Derik Queen 4,848 posts
- 18. #LAShortnSweet 4,090 posts
- 19. Crockett 55.3K posts
- 20. #CMAawards 5,664 posts
Was dir gefallen könnte
-
BlueWallet
@bluewalletio -
GDG Lafia
@gdglafia -
Sudo
@SudoAfrica -
Mustapha Bulama
@Bulamacartoons -
Sani Yusuf
@saniyusuf -
Labspace Innovation Hub
@JoinLabspace -
Mendex
@justmendex -
Hausa Hackathon Africa 🇫🇷 🇳🇪 🇳🇬 🇨🇲 🇬🇭
@HackathonHausa -
𝔸𝕝-ℍ𝕒𝕗𝕚𝕫 ℕ𝕒𝕗𝕚𝕦 𝕌𝕤𝕞𝕒𝕟 𝕀𝕓𝕣𝕒𝕙𝕚𝕞
@AlhafizNafiu -
Hausaloaded.com
@hausaloaded -
Abdurrahman.
@jrpantami -
Mubarak Daha 🇳🇬 🇮🇳
@mubarakdaha -
Ibrahim
@Malamiromba -
Munnir Abdulhamid
@munnirjmt -
GDGBauchi
@gdgbauchi
Something went wrong.
Something went wrong.