TechHausa's profile picture. Kafar watsa labarai kimiya da fasaha cikin harshen Hausa. ||

Tech media platform that shares technology news and stories in Hausa Language.

Tech Hausa

@TechHausa

Kafar watsa labarai kimiya da fasaha cikin harshen Hausa. || Tech media platform that shares technology news and stories in Hausa Language.

Abin da Ya Kamata Ku Sani Game da Kano Startup Weekend 2025. #KSW25 babban taron fasaha ne da @kasitda ta shirya gudanarwa a ranar 13 zuwa 14 ga watan Disamba. #kanostartupweekend #DigitalKano #InnovationEcosystem #KASTIDA techhausa.com/abin-da-ya-kam…


A kokarin karfafawa da ƙara kwadaitar da Hausawa su shiga cikin harkokin fasahar zamani, Blue Sapphire Hub tare da tallafin UK in Nigeria sun shirya wani shirin fim na musamman mai suna Fasahar Zamani. techhausa.com/an-%c6%99addam…


Abubakar Nur Khalil @ihate1999 Ya Zama Sabon CEO na Btrust @btrustteam, wata ƙungiya da ke da manufar gina ingantaccen tsarin bincike da ƙirƙira akan fasahar Bitcoin, musamman a nahiyar Afirka da ƙasashen da ke tasowa. techhausa.com/abubakar-nur-k…


Tech Hausa reposted

Short clip from @TechHausa podcast episode 2.


Loading...

Something went wrong.


Something went wrong.